Boss Gidahyelda Mustapha Dan Nijeriya ne, lauya, dan kasuwa, Dan siyasa, kuma shine Sakataren Gwamnatin Tarayya a Nijeriya, wato Secretary to the Government of the Federation (SGF). Kafin nan shine babban Darekta Maikula da Nigerian Inland Waterways Authority ya sauka bayan zaɓensa da akayi yazama SGF ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar 30 ga watan Oktoban shekarar dubu biyu da sha bakwai (2017).[1][2]

Boss Mustapha
Secretary to the Government of the Federation (en) Fassara

1 Nuwamba, 2017 - 29 Mayu 2023
Babachir David Lawal
Rayuwa
Haihuwa Hong (Nijeriya)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
  1. Kemi Busari (30 October 2017). "PROFILE: Boss Mustapha, Nigeria's new SGF". Premium Times. Retrieved 14 January 2018.
  2. Johnbosco Agbakwuru (30 October 2017). "Breaking: President Buhari appoints new SGF". Vanguard. Retrieved 14 January 2018.