Auduga
Auduga ko kuma kaɗa da Hausar Zamfara (Gusau) har Sakkwato haka suke kiran ta, ita Auduga wata tsiro ce da ake nomawa a gona. Wadda kuma tanada matukar amfani sosai domin kuwa kusan duk wata sutura (tufafi) daga Auduga akeyinshi. Haka kuma Auduga nada mai, Ana noman Auduga a Najeriya Musamman Arewacin ƙasar, don wasu na ganin noman Auduga yana daga cikin abinda zai iya farfaɗo da tattalin arzikin ƙasar. [1] Haka kuma wasu suna ganin hanya mafi sauƙi da za'a farfaɗo da tattalin arziki a Najeriya shi ne ta hanyar inganta Noman Auduga. [2]
![]() | |
---|---|
| |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
plant fiber (en) ![]() |
Amfani |
cotton fabric (en) ![]() ![]() ![]() ![]() |
Natural product of taxon (en) ![]() |
Gossypium barbadense (en) ![]() ![]() |
Has characteristic (en) ![]() |
hygroscopy (en) ![]() |
Recycling code (en) ![]() | 60 |





Manazarta gyara sashe
- ↑ "Farfado da noman auduga a Najeriya". BBC Hausa. 25 January 2013. Retrieved 28 June 2021.
- ↑ Sulaiman Ado, Nura (12 July 2019). "Wasu jihohin Najeriya sun sake rungumar noman Auduga". RFI Hausa. Retrieved 28 June 2021.