Jihar Rivers

Jiha a nigeria
(an turo daga Rivers)

Jihar Rivers Jiha ce dake kudu maso kudan cin ƙasar Najeriya. Tana da yawan fili kimani na kilomita araba’in 11,077 da yawan jama’a milyan biyar da dubu ɗaya da chasa'in da takwas da ɗari bakwai da sha shida (5,198,716) a (ƙidayar yawan jama'a na shekarar 2006). Babban birnin jihar ita ce Port Harcourt. Ezenwo Wike shi ne gwamnan jihar tun zaɓen shekara ta 2015 har zuwa yau. Mataimakin gwamnan shi ne Ipalibo Banigo. Dattijan jihar sun haɗa: Magnus Ngei Abe, Osinakachukwu Ideozu da Olaka Nwogu.

Jihar Rivers


Wuri
Map
 4°45′N 6°50′E / 4.75°N 6.83°E / 4.75; 6.83
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya

Babban birni Port Harcourt
Yawan mutane
Faɗi 7,000,924 (2016)
• Yawan mutane 632.02 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Labarin ƙasa
Bangare na South South (en) Fassara
Yawan fili 11,077 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Yankin Gabashin Najeriya
Ƙirƙira 27 Mayu 1967
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Executive Council of Rivers State (en) Fassara
Gangar majalisa Majalisar Dokokin Jihar Ribas
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho +234
Lamba ta ISO 3166-2 NG-RI
Wasu abun

Yanar gizo riversstate.gov.ng
jihar ribas
mutanen ribas
kasuwar fartakol
lambar mota na jihar rivers

Jihar Rivers tana da iyaka da jihohi shida ne: Abia, Akwa Ibom, Anambra, Bayelsa, Delta kuma da Jihar Imo.

Fayil:Rivers State Government Secretariat (Podium Block).jpg
babbar sakateriya na jihar Ribas
Doya a ribas

Kananan Hukumomi.

gyara sashe

Jihar Rivers nada Kananan Hukumomi guda ashirin da uku (23) wadanda ke gudanar da Ayyukan Karamar Hukuma, a karkashin zababben Shugaba wato Chairman. Sune:

Sunan Karamar Hukuma Area (km2) Kidaya 2006
yawan Mutane
Cibiyar Karamar Hukuma Postal
Code
Mazabu
Port Harcourt 109 541,115 Port Harcourt 500 20
Obio-Akpor 260 464,789 Rumuodumaya 500 17
Okrika 222 222,026 Okrika 500 12
Ogu–Bolo 89 74,683 Ogu 500 12
Eleme 138 190,884 Nchia 501 10
Tai 159 117,797 Sakpenwa 501 10
Gokana 126 228,828 Kpor 501 17
Khana 560 294,217 Bori 502 19
Oyigbo 248 122,687 Afam 502 10
Opobo–Nkoro 130 151,511 Opobo Town 503 11
Andoni 233 211,009 Ngo 503 11
Bonny 642 215,358 Bonny 503 12
Degema 1,011 249,773 Degema 504 17
Asari-Toru 113 220,100 Buguma 504 13
Akuku-Toru 1,443 156,006 Abonnema 504 17
Abua–Odual 704 282,988 Abua 510 13
Ahoada ta Yamma 403 249,425 Akinima 510 12
Ahoada ta Gabas 341 166,747 Ahoada 510 13
Ogba–Egbema–Ndoni 969 284,010 Omoku 510 17
Emohua 831 201,901 Emohua 511 14
Ikwerre 655 189,726 Isiokpo 511 13
Etche 805 249,454 Okehi 512 19
Omuma 170 100,366 Eberi 512 10

Manazarta.

gyara sashe


Jihohin Najeriya
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa

Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara