Musulunci

Musulunci Addinin Kaɗaita Allah da bauta da miƙa wuya gareshi baki ɗaya da bin Alqur'ani da Hadisi. Annabi Muhammad shine Manzo na ƙarshe a Musulunci wanda sonshi da yi masa biyayya wajibi ne ga kowane Musulmi

Addinin Musulunci Shine Addinin gaskiya shine wanda ba a bautawa kowa sai Allah Kuma Annabi Muhammad (saw) manzon sa ne Kuma Shi dan sako ne na Allah (SWT).

Musulunci
Founded 631
Mai kafa gindi Muhammad
Classification
Sunan asali الإسلام
Practiced by Musulmi da ummah (en) Fassara
Branches Rukunnan Musulunci
Shahada
Sallah
Zakka
Azumi A Lokacin Ramadan
Aikin Hajji

Annabi [Muhammad] (saw), tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi,[1] shine manzo wanda Allah ya aiko shi zuwa ga mutane baki ɗaya kuma na karshen/cikamakin annabawa a duniya domin ya sake jaddada addinin Allah, a yi imani da Allah wanda ya halicci kowa da komai. Addinin musulunci na da mabiya a duk fadin duniya kuma mafiya yawa su na zaune ne a yankin gabas ta tsakiya da yankin [Afirka|Afrika] ta Arewa wadanda mafi yawansu [Larabawa] ne masu bin addinin musulunci, sai dai akwai dunbin mabiya addinin musulunci a ko'ina a fadin duniya.[2] Ma'anar Addinin Musulunci shine yarda da mika wuya ga Kaɗaita Allah Maɗaukakin Sarki, wato shaidawa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah kuma annabi [Muhammad] s.a.w [Manzo]nsa ne (Ma'

Manazarta

gyara sashe
  1. https://dictionary.cambridge.org/pronunciation/english/islam
  2. https://www.britannica.com/topic/Islam