• Bulleted list item

Doya Shi dai ana amfani dashi ta kowace hanya, ana amfani dashi asoya, shi kuma ana sakwara dashi kuma ana gasawa, haka nan aci. Haka kuma ana dafa shi aci da mai koda miya sanan inda suka fi noma shi jihar neja mafi akasarin su noman doyan sukeyi. da turanci yam (Dioscorea). Idan akace Doya to sunan na daukan sunan shukar kanta da 'ya'yan da shukar ke fitarwa, amma sai dai a kasashen Amurika da Kanada sunar ta Doya na dauka harda Dankali da sauran nau'ukansu duk doya suke kiransu.[1][2][3]

Wikidata.svgDoya
YamsatBrixtonMarket.jpg
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Kayan miya
Natural product of taxon (en) Fassara Doya
Doya
Dioscorea sp.
yadda doya take idan an shukata
soyayyar doya da kifi
doya da miya

ManazartaGyara