Gwoza

Karamar hukuma ce a Najeriya

Gwoza ƙaramar hukuma ce, dake a Jihar Borno, a Nijeriya.[1]

Gwoza


Wuri
Map
 11°05′10″N 13°41′29″E / 11.0861°N 13.6914°E / 11.0861; 13.6914
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Borno
Labarin ƙasa
Yawan fili 2,883 km²
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa supervisory councillors of Gwoza local government (en) Fassara
Gangar majalisa Gwoza legislative council (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci


Gundumomin karamar hukumar Gwoza gyara sashe

  • Hausari
  • Gadamayo
  • Hambagda
  • Dlimankara
  • Jaje
  • Blablai

yarurruka gyara sashe

Yaren Kanuri, yaren Cineni ,yaren ede,Yaren avda,yaren Guduf-Gava, Gvoko yaren Lamang, yaren Mafa Language da kuma yaren Waja. duka anayinsu a cikin karamar hukumar Gwoza.

Manazarta gyara sashe

  1. "Post Offices-with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 26 November 2012. Retrieved 20 October 2009.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.