Jihar Ondo
Sunan barkwancin jiha: Jihar hasken rana.
Wuri
Wurin Jihar Ondo cikin Nijeriya.
Ƙidaya
Harsuna Yoruba, Ijaw, Turanci
Gwamna Oluwarotimi Odunayo Akeredolu (APC)
An kirkiro ta 1976
Baban birnin jiha Akure
Iyaka 15,500km²
Mutunci
2006 (ƙidayar yawan jama'a)

3,440,000
ISO 3166-2 NG-ON

Jihar Ondo Jiha ce dake ƙasar Najeriya. Tana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 15,500 da yawan jama’a miliyan uku da dubu dari huɗu da arba'in (ƙidayar 2006). Babban birnin tarayyar jahar ita ce Akure. Oluwarotimi Odunayo Akeredolu, shi ne gwamnan jihar tun zaben shekara ta 2011 har zuwa yau. Mataimakin gwamnan shi ne Agboola Ajayi. Dattiban jihar su ne: Yele Omogunwa, Robert Ajayi Boroffice da Omotayo Donald.

jihar ondo
mutanen ondo
kasuwa a ondo
Jihar ondo

Jihar Ondo tana da iyaka da jihohin shida: Delta, Edo, Ekiti, Kogi, Ogun kuma da Osun.

ondo

Kananan HukumomiGyara

Jihar Ondo nada adadin Kananan hukumomi guda goma sha takwas (18) sune:


Jihohin Najeriya
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa

Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara