Jigawa
Jihar Jigawa Sunan barkwancin jiha: Sabuwar duniya. | ||
Wuri | ||
---|---|---|
![]() | ||
Ƙidaya | ||
Harsuna | Fulani, Hausa | |
Gwamna | Badaru Abubakar (APC) | |
An ƙirkiro ta | 1991 | |
Baban birnin jiha | Dutse | |
Iyaka | 23,154km² | |
Mutane 1991 (ƙidayar yawan jama'a) |
2,829,929 | |
ISO 3166-2 | NG-JI |
Jihar Jigawa Jiha ce dake ƙasar Najeriya. Tana da yawan fili kimani na kilomita murabba’i 23,154 da yawan jama’a miliyan biyu da dubu dari takwas da ashirin da tara da dari tara da ashirin da tara (ƙidayar yawan jama'a shekara 1991). Babban birnin tarayyar jahar ita ce Dutse. Badaru Abubakar shi ne gwamnan jihar tun zaben shekara ta 2015 har zuwa yau. Mataimakin gwamnan shi ne Ibrahim Hassan. Dattiban jihar su ne: Sabo Mohammed Nakudu, Abdullahi Abubakar Gumel, Suleiman Abba, Sule Lamido da Muhammad Ubali Shitu.
Jihar Jigawa tana da iyaka da misalin jihohi huɗu, su ne: Bauchi, Kano, Katsina, kuma da Yobe. [1][2]
HarsunaGyara
Jigawa tana da yaruka daban-daban da suke cikin ta amma yaran da sukafi yawa sune hausa da fulani musamman a hadeja.[3]
Kananan HukumomiGyara
Jihar Jigawa nada Kananan Hukumomi guda ashirin da bakwai (27). Sune:
BibiliyoGyara
- Bello, Ahmadu, Sir, 1910-1966. (1999). Alhaji Sir Ahmadu Bello, Sardauna of Sokoto : his thoughts and vision in his own words : selected speeches and letters of the great leader. Nchi, Suleiman Ismaila., Mohammed, Samai̕la Abdullahi. Makurdi: Oracle. ISBN 978-34637-2-1. OCLC 44137937.
ManazartaGyara
- ↑ https://www.britannica.com/place/Jigawa
- ↑ https://www.familysearch.org/wiki/en/Jigawa_State,_Nigeria_Genealogy
- ↑ "Nigeria". Ethnologue (22 ed.). Retrieved 2020-01-10.
Jihohin Najeriya |
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara |