Bamanga Tukur (CON), (an haife shi a ranar 15 ga watan Satumba, a shekara ta 1935) ya kasance shahararren dan kasuwa ne, kuma dan'siyasa wanda ya riƙe Ministan Masana'antu a lokacin mulkin Janar Sani Abacha a shekarun 1990s. Yakasance daga cikin manyan ma'aikatan gwamnati kuma jami'an soji da suka mallaki manyan filayen noma a Najeriya. Shine shugaban Africa Business Roundtable. Daga watan Maris a. Shekara ta 2012 zuwa Janairu a shekara ta 2014, Tukur ya riƙe shugaban jam'iyyar People's Democratic Party (PDP).

Bamanga Tukur
Rayuwa
Cikakken suna Bamanga Muhammad TukurTafidan Adamawa
Haihuwa 15 Satumba 1935 (88 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƴan uwa
Abokiyar zama Fatima
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan kasuwa da ɗan siyasa
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Manazarta gyara sashe

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.