Open main menu
Jihar Osun
Sunan barkwancin jiha: Ƙasar mutunci.
Wuri
Wurin Jihar Osun cikin Nijeriya.
Ƙidaya
Harsuna Yoruba, Turanci
Gwamna Adegboyega Oyetola (APC)
An kirkiro ta 1991
Baban birnin jiha Osogbo
Iyaka 9,251km²
Mutunci
2005 (jimilla)

4,137,627
ISO 3166-2 NG-OS
Itagun

Jihar Osun Jiha ce dake ƙasar Najeriya. Tana da yawan fili kimani na kilomita murabba’i 9,251 da yawan jama’a miliyan huɗu da dubu dari ɗaya da talatin da bakwai da dari shida da ashirin da bakwai (jimillar 2005). Babban birnin tarayyar jahar ita ce Osogbo. Rauf Aregbesola, shi ne gwamnan jihar tun zaben shekara ta 2011 har zuwa yau ya sauka yamika wa Adegboyega Oyetola bayan yasamu nasara cin zaben da aka gudanar. Mataimakin gwamnan ita ce Grace Titilayo Laoye-Tomori. Dattiban jihar su ne: Ademola Adeleke, Christopher Omoworare Babajide da Olusola Adeyeye.

Jihar Osun tana da iyaka da jihohin huɗu: Ekiti, Kwara, Ogun kuma da Ondo.

Kananan HukumomiGyara