Numan (Nijeriya)
Garine a cikin karamar hukumar najeriya
Numan Karamar Hukuma ce dake a Jihar Adamawa, arewa maso gabashin Nijeriya.
Numan | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jihar Adamawa | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Kabilar da suka fi yawa a garin su ne ’yan kabilar Bwatiye (Bachama) wadanda suka yi kaurin suna a matsayin mayaka da ba a cin nasara akan su a duk tarihinsu. Mutanen Bwatiye suna karkashin wani Sarki mai daraja da aka fi sani da Hama Bachama, wanda shi ne babban sarki a masarautar Bachama.