Jihar Gongola tsohuwar jiha ce a Najeriya . An kirkiro ta ne a ranar 3 ga Fabrairu 1976 daga Lardunan Adamawa da Sardauna na Jihar Arewa, tare da Rukuni na Wukari na Jihar Benuwai da Filato na wancan lokacin; jihar ta wanzu har zuwa 27 ga Agusta 1991, lokacin da aka raba ta zuwa jihohi biyu - Adamawa da Taraba . Garin Yola shi ne babban birnin jihar Gongola.

Globe icon.svgJihar Gongola

Wuri
Gongola State Nigeria.jpg
 8°30′N 11°45′E / 8.5°N 11.75°E / 8.5; 11.75

Babban birni Yola
Bayanan tarihi
Mabiyi Jihar Arewa maso Gabas da Benue-Plateau State (en) Fassara
Ƙirƙira 3 ga Faburairu, 1976
Rushewa 27 ga Augusta, 1991
Followed by (en) Fassara Jihar Adamawa da Taraba
Taswirar jihar Gongola.

Majalisar zartarwa ce ke mulkin jihar Gongola.

ManazartaGyara