Yola ta Arewa karamar hukuma ce dake Jihar Adamawa, Nijeriya. Ita akekira da Jimeta musamman ga mazauna garin. Sabuwar gari ce dake waje-wajen Yola (Yola ta Kudu) tsohuwar garin.

Globe icon.svgYola ta Arewa

Wuri
 9°12′N 12°30′E / 9.2°N 12.5°E / 9.2; 12.5
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jerin jihohi a NijeriyaJihar Adamawa
Wannan Muƙalar guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyara shi.