Bindo Jibrilla

dan siyasa a Najeriya

Bindo Umaru Jibrilla (an haifeshi a 16 ga watan Junairun 1963)[1] ɗan Nijeriya ne, kuma ɗan kasuwa wanda yayi takara a ƙarƙashin jam'iyyar People's Democratic Party (PDP) a ranar 9 ga watan April shekarar 2011, yana kuma neman sanata a mazaɓar Adamawa ta Arewa,a inda ya samu nasara aka zabe shi sanata.[2] Saidai tsayawarsa tasamu matsala kasancewar sanatan dake kai ya ƙalubalence shi, wato Sanata Mohammed Mana.[3] A yanzu shine gwamnan Jihar Adamawa bayan doke Nuhu Ribadu da Markus Gundiri a zaben da aka gudanar na gwamnoni a jihar.

Bindo Jibrilla
gwamnan jihar Adamawa

29 Mayu 2015 - 29 Mayu 2019
Bala James Ngilari - Umaru Fintiri
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

6 ga Yuni, 2011 - 6 ga Yuni, 2015
Mohammed Mana - Binta Masi Garba
District: Adamawa North
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

ga Yuni, 2011 -
Rayuwa
Cikakken suna Bindo Umaru Jibrilla
Haihuwa Jihar Adamawa, 16 ga Yuni, 1963 (61 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƙabila Mutanen Fulani
Harshen uwa Fillanci
Karatu
Harsuna Turanci
Fillanci
Pidgin na Najeriya
Hausa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party
All Progressives Congress
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

.

Manazarta

gyara sashe