Dawa dai wata ƙwayar abinci ce da ake nomawa musamman a yankin arewacin nigeria.

Dawa
Sorgo AL Precioso polinizado por Apis Melifera - Sítio Caramonã.jpg
Scientific classification
KingdomPlantae
OrderPoales (en) Poales
DangiPoaceae (en) Poaceae
TribeAndropogoneae (en) Andropogoneae
GenusSorghum (en) Sorghum
jinsi Sorghum bicolor
Moench,
General information
Tsatso sorghum (en) Fassara
dawa a cikin zangarniya ta an tara ta waje ɗaya don sussuka ta
mata na sussuka dawa da taɓare
gonar dawa ta fitar da zangarniya
tsohuwa tana shiƙar dawa
dawa a buhu
ja dawa a baho
farar dawa wato kona

TarihiGyara

Tarihi ya nuna tun karnin baya ake noma dawa a duniya har zuwa yanzun ana nomata.

Ire-iren dawaGyara

Dawa dai ta kasu kashi-kashi, akwai Farar dawa Jar dawa Shudiyar dawa Kuma dukkanin wa'innan na'ikan dawar har yanzun ana noma su. [1]

ManazartaGyara