Oyo (jiha)
Jiha ce a Najeriya
Jihar Oyo, jiha ce, dake a ƙasar Najeriya.Tana da yawan fili kimanin kilomita arba’in 28,454 da yawan jama’a, 5,580,894 (ƙidayar yawan jama'a shekara 2006). Babban birnin tarayyar.jahar ita ce Ibadan. Abiola Ajimobi shi ne gwamnan jihar tun zaben shekara ta 2015 har zuwa yau. Mataimakin gwamnan,shi ne Moses Alake Adeyemo. Dattijai ,a jihar sune: Abdulfatai Buhari, Rilwan Akanbi da Monsurat Sunmonu.
Oyo | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | ||||
Babban birni | Ibadan | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 7,010,864 (2016) | ||||
• Yawan mutane | 246.39 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Yarbanci Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 28,454 km² | ||||
Sun raba iyaka da |
| ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Jihar Yammacin Najeriya | ||||
Ƙirƙira | 3 ga Faburairu, 1976 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Majalisar zartarwa ta jihar Oyo | ||||
Gangar majalisa | Oyo State House of Assembly (en) | ||||
• Gwamnan jahar oyo | Oluwaseyi Makinde (29 Mayu 2019) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 200001 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +234 | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | NG-OY | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | oyostate.gov.ng |
Iyaka
gyara sasheJihar Oyo tana da iyaka da.misalin jihhohi uku, su ne: jihar Kwara, jihar Ogun, jihar Osun (kuma da ƙasar Benin.
Kananan Hukumomi
gyara sasheJihar Oyo nada adadin Kananan hukumomi guda talatin da uku (33). Sune:
- Afijio Jobele
- Akinyele Moniya
- Egbeda Egbeda
- Ibadan ta Arewa Agodi Gate
- Ibadan ta Arewa maso Gabas Iwo Road
- Ibadan ta Arewa maso Yamma
- Ibadan ta Kudu maso Yamma Ring Road
- Ibadan Kudu maso Gabas Mapo
- Ibarapa ta Tsakiya
- Ibarapa ta Gabas Eruwa
- Ido
- Irepo
- Iseyin Iseyin
- Kajola
- Lagelu
- Ogbomosho ta Arewa
- Ogbomosho ta Kudu
- Oyo ta Yamma Ojongbodu
- Atiba Ofa Meta
- Atisbo Tede
- Saki ta Yamma
- Saki ta Gabas
- Itesiwaju Otu
- Iwajowa
- Ibarapa ta Arewa
- Olorunsogo
- Oluyole
- Ogo Oluwa
- Surulere
- Orelope
- Ori Ire
- Oyo ta Gabas
- Ona Ara
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe
Jihohin Najeriya |
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara |