Open main menu
Jihar Edo

.

Wuri
Wurin Jihar Edo cikin Nijeriya.
Ƙidaya
Harsuna Bini da Turanci
Gwamna Godwin Obaseki
An kirkiro ta 1991
Baban birnin jiha Benin City
Iyaka 17,802 km²
Mutunci
2006 (ƙidayar yawan jama'a)

3,233,366
ISO 3166-2 NG-ED

Jihar Edo Jiha ce dake ƙasar Najeriya. Babban birnin jihar ita ce Benin.

Jihar Edo tana da iyaka da misalin jihohi uku ne: Delta, Kogi kuma da Ondo.

Kananan HukumomiGyara