Harshen Marghi ko Margi, Harshen Marghi wani yare ne dake da asali a kasar Nijeriya, Kameru da kuma Cadi da wasu bangaren kasashe kamar Nijar, da Sudan. kuma akwai masu amfani da harshen ako'ina a cikin kasashe daban daban dake a fadin duniya, amma mafiya yawan masu amfani da harshen suna zaune ne a jihohin Nijeriya da suka hada da Borno, Adamawa, Yobe da sauran kasashen dake kewaye da jihar Borno kamar Kamaru, chadi da Nijar, mutanen Marghi mutane ne wadanda mafiya yawansu manoma ne da kiwo kuma suna zama ne tare da Kanuri, Fulani da dai sauransu.

Marghi
• Marghi
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 mrt
Glottolog marg1265[1]

ManazartaGyara

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "{{{name}}}". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.