Jihar Ekiti Jiha ce dake ƙasar Najeriya. Tana da yawan fili kimani na kilomita murabba’i 6,353 da yawan jama’a milyan biyu da dubu dari uku da tisa'in da takwas ta da dari tara da hamsin da bakwai (ƙidayar yawan jama'a shekara 2006). Babban birnin jahar ita ce Ado Ekiti. Kayode Fayemi shine gwamna a Jihar ayanzu bayan yasamu nasara a zaben da yanema takarar gwamna a Jihar karo na biyi, ya karba a hannun Ayo Fayose Wanda yazama gwamnan jihar tun zaben shekara ta 2014. Mataimakin gwamnan shi ne Kolapo Olubunmi Olusola. Dattiban jihar su ne: Fatimat Raji-Rasaki, Duro Faseyi da Biodun Olujimi.

Jami'ar adi Ekiti
Jihar Ekiti
Sunan barkwancin jiha: Ƙasa na girmamawa da mutunci.
Wuri
Wurin Jihar Ekiti a cikin Nijeriya.
Ƙidaya
Harshe Yoruba, Turanci
Gwamna Kayode Fayemi (APC)
An ƙirkiro ta 1996
Baban birnin jiha Ado Ekiti
Iyaka 6,353 km²
Mutunci
2006 (ƙidayar yawan jama'a)

2,398,957
ISO 3166-2 NG-EK
Ado Ekiti
Mutanen Ekiti
Cikin Ekiti

Jihar Ekiti tana da iyaka da misalin jihohi biyar, su ne: Kogi, Kwara, Ondo kuma da Osun.

Tambarin Ekiti

Kananan HukumomiGyara

 
Danjar bada hannu a ekiti

Jihar Ekiti nada Kananan hukumomi guda goma sha shida (16). Sune:

 
Babbar cocin ekiti


 
Manyan duwatsun ekiti
 
Ekiti
 
Ekiti

HotunaGyara


Jihohin Najeriya
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa

Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara