Jihar Sokoto
Sunan barkwancin jiha: Mazaunin Halifa.
Wuri
Wurin Jihar Sokoto cikin Nijeriya.
Ƙidaya
Harshe Fulani, Hausa
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal (PDP)
An ƙirkiro ta 1976
Baban birnin jiha Sokoto
Iyaka 25,973km²
Mutunci
1995 (ƙidayar yawan jama'a)

4,392,391
ISO 3166-2 NG-SO

Jihar Sokoto jiha ce dake kasar Najeriya. Tana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 25,973 da yawan jama’a miliyan huɗu da dubu dari uku da tisa'in da biyu da dari uku da tisa'in da ɗaya (ƙidayar yawan jama'a shekara 1991). Babban birnin jahar ita ce Sokoto. Aminu Waziri Tambuwal shi ne gwamnan jihar tun zaben shekara ta 2015 har zuwa yau. Mataimakin gwamnan shi ne Ahmad Aliyu. Dattijan jihar su ne: Sultan Sa'adu Abubakar Abdullahi Ibrahim Gobir, Aliyu Wamakko da Abdullahi Ibrahim.

masarautar sarkin musulmi sokoto
Hubbaren shehu mujaddadi
Sultan Sa'ad Abubakar da gwamnan sokoto Aminu Waziri Tambuwal
Kasuwar raguna ta sokoto

Jihar Sokoto tana da iyaka da misalin jihohi biyu su ne: Kebbi da Zamfara.

Kananan HukumomiGyara

Jihar Sokoto nada adadin Kananan Hukumomi guda ashirin da uku (23). Sune:Jihohin Najeriya
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa

Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara