Bauchi (jiha)

jiha a Najeriya

Jihar Bauchi jiha ce wacce ta ke Arewa maso gabashin ƙasar Najeriya. Ta na da yawan fili kimanin kilomita ar,ba’in 49,119 da yawan Jama’a Miliyan huɗu da dubu dari shida da hamsin da uku, da sittin da shida (4,653,066). (ƙidayar yawan jama'a a shekarar 2006). Babban birnin jahar Shi ne Bauchi. Bala Abdulkadir Mohammed shi ne Gwamnan jihar tun zaben shekara ta 2019 har zuwa yau. Wasu daga cikin dattijan Jihar sun hada da: Abubakar Tafawa Balewa, Isa Yuguda, Isah Hamma Misau, Nazif Gamawa,Haruna Ningi da Ali Wakili.

Globe icon.svgBauchi
Bauchi State Coat of arms.png
Water buck (Kobus ellipsiprymnus) -Yankari game reserve, Bauchi State (1).jpg

Suna saboda Bauchi
Wuri
Bauchi State Nigeria.png
 10°30′N 10°00′E / 10.5°N 10°E / 10.5; 10
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya

Babban birni Bauchi
Yawan mutane
Faɗi 6,834,314 (2016)
• Yawan mutane 149.1 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Labarin ƙasa
Yawan fili 45,837 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Jihar Arewa maso Gabas
Ƙirƙira 3 ga Faburairu, 1976
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa executive council of Bauchi State (en) Fassara
Gangar majalisa Bauchi State House of Assembly (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 740001
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho +234
Lamba ta ISO 3166-2 NG-BA
Wasu abun

Yanar gizo bauchistategov.org
bauchi
Al'ummar bauchi a wajen bukukuwan al'ada

Jihar bauchi dake Arewa maso gabacin Nijeriya na da Ƙananan hukumomi guda Ashirin (20)

 1. Bauchi
 2. Tafawa Balewa
 3. Dass
 4. Toro
 5. Bogoro
 6. Ningi
 7. Warji
 8. Ganjuwa
 9. Kirfi
 10. Alkaleri
 11. Darazo
 12. Misau
 13. Giade
 14. Shira
 15. Jama’are
 16. Katangum
 17. Itas/Gadau
 18. Zaki
 19. Gamawa
 20. Damban

[1][2][3][4]

Jihar Bauchi tana da iyaka da Jahohi bakwai, su ne: Jahar Gombe, Jigawa, Jahar Kaduna, Jahar Kano, Plateau, Taraba da kuma Yobe.


Kananan HukumomiGyara

Jihar Bauchi nada adadin Kananan hukumomi ashirin (20). Sune:

Karamar Hukuma Fadin kasa (km2) Adadin 2006
Mutane
Cibiyar Karamar Hukuma Lambar aika
sako
Bauchi 3,687 493,810 Bauchi 740
Tafawa Balewa 2,515 219,988 Bununu 740
Dass 535 89,943 Dass 740
Toro 6,932 350,404 Toro 740
Bogoro 894 84,215 Bogoro 741
Ningi 4,625 387,192 Ningi 742
Warji 625 114,720 Warji 742
Ganjuwa 5,059 280,468 Kafin Madaki 742
Kirfi 2,371 147,618 Kirfi 743
Alkaleri 5,918 329,424 Alkaleri 743
Southern region totals 33,161 2,497,782
Darazo 3,015 251,597 Darazo 750
Misau 1,226 263,487 Misau 750
Giade 668 156,969 Giade 750
Shira 1,321 234,014 Yana 750
Jama'are 493 117,883 Jama'are 751
Katagum 1,436 295,970 Azare 751
Itas/Gadau 1,398 229,996 Itas 751
Zaki 1,476 191,457 Katagum 752
Gamawa 2,925 286,388 Gamawa 752
Damban 1,077 150,922 Damban 752
Northern region totals 15,035 2,178,683

GaruruwaGyara

Kirfi Ta kasance Garine cikin Birnin Bauchi wanda keda aƙalla faɗin aƙalla 700 meters kewaye da gefenta ne rafin Gongola wanda ke isar da ruwa zuwa cikin garin. Wanda ya haɗe da babban kogin Benue. Gari ne mai tarin albarkoki, a ɓangaren Noma da Kiwo.[5] A al’adance ta kasance tana maraba ne kaɗai da mutanen da ake kira Kirfawa kuma ta faɗa ƙarƙashin gundumar Hausawa. Bincike akan garin Kirfi ya nuna cewa amsoshin da suka ƙunshi al’ada, da Addini da harkan Siyasa a ƙasar Hausa ana iya samun sa a garin Kirfi ta garin Bauchi.[5]

BibiliyoGyara

 • Haour, Anne., Rossi, Benedetta (2010) Being and becoming Hausa : interdisciplinary perspectives.Leiden: Brill. ISBN 978-90-04-1854-25
 
Gidan namun daji na bauchi
 
manyan mutane a bauchi, Tsohon gwamnan jihar Barr Muhammad Abubakar

ManazartaGyara

 1. "Bauchi State List of Local Governments Zip codes | Nigeria Zip Codes". mycyberict.com. Retrieved 23 Sat, 2019. Check date values in: |accessdate= (help)
 2. https://www.nigeriagalleria.com/Nigeria/States_Nigeria/Bauchi_State.html
 3. https://joshuaproject.net/people_groups/10738/NI
 4. https://www.bauchistate.gov.ng/history/
 5. 5.0 5.1 Haour, Anne., Rossi, Benedetta.p.165


Jihohin Najeriya
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa

Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara