Anambra
Jihar Anambra Sunan barkwancin jiha: Hasken Al'ummar. | ||
Wuri | ||
---|---|---|
![]() | ||
Ƙidaya | ||
Harsuna | Igbo da Turanci | |
Gwamna | Charles Chukwuma Soludo (APGA) | |
An kirkiro ta | 1991 | |
Baban birnin jiha | Awka | |
Iyaka | 4,844km² | |
Mutunci 2006 (ƙidayar yawan jama'a) |
4,177,828 | |
ISO 3166-2 | NG-AN |
Jihar Anambra jiha ce a ƙasar Najeriya. Tana da yawan fili kimani na kilomita arabba’i 4,844 da yawan jama’a miliyan huɗu da dubu dari ɗaya da saba'in da bakwai da dari takwas da ashirin da takwas (ƙidayar yawan jama'a shekara 2006). Babban birnin tarayyar jihar ita ce Awka. Willie Obiano shi ne gwamnan jihar tun zaben shekara ta 2015 har zuwa yau. Mataimakin gwamnan shi ne
Nkem Okeke. Dattiban jihar su ne: Victor Umeh, Emmanuel Nnamdi Uba da Stella Oduah-Ogiemwonyi.
Jihar Anambra tana da iyaka da misalin jihohi biyar ne: Delta, Enugu, Imo, Kogi da kuma Rivers. [1][2]
.
Kananan hukumomiGyara
ManazartaGyara
Jihohin Najeriya |
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara |