Harshen Ibo
Harshen Ibo ko Igbo, harshe ne da mutanen kabilar Igbo da akafi sani da inyamurai a garuruwan Hausawa suke amfani dashi, kasantuwar yawan da al'umman ibo kedashi ne yasa yaren ke daga cikin manyan yaruka uku a Najeriya, bayan Hausa da Yarbanci, ana samun masu amfani da harshen ibo a garuruwan kudu maso gabas da kudu maso kudanshin Najeriya.
Harshen Ibo | |
---|---|
Asụsụ Igbo — Igbo | |
'Yan asalin magana | 18,000,000 |
| |
Baƙaƙen latin da Latin alphabet (en) ![]() | |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-1 |
ig |
ISO 639-2 |
ibo |
ISO 639-3 |
ibo |
Glottolog |
nucl1417 [1] |
ManazartaGyara
- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Ibo". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.