Nancy Isime (An haifeta ranar 17 ga watan Disamba, 1991). Yar kwasan kwaikwayo ce ta Najeriya, modala ce kuma sannan tanada alaka da kafofin yanar gizo[1]

Nancy Isime
Rayuwa
Haihuwa jahar Edo, 17 Disamba 1991 (32 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƙabila Tarihin Mutanen Ibo
Harshen uwa Harshen, Ibo
Karatu
Makaranta Jami'ar jahar Lagos academic degree (en) Fassara
jami'ar port harcourt
Matakin karatu Diplom (en) Fassara
Digiri
Harsuna Turanci
Harshen, Ibo
Sana'a
Sana'a jarumi, model (en) Fassara, media personality (en) Fassara da mai gabatarwa a talabijin
Kyaututtuka
Imani
Addini Kiristanci
IMDb nm7484947
hoton nancy isime

Farkon rayuwa

gyara sashe

An haifi Nancy a jihar Edo, kasar Nijeria[2] Bayan ta kammala karatun ta na sakandari a garin Bennin, Nancy ta ta garzaya Jami'ar legas inda tayi difloma.[3] Nancy Isime tanada shekara biyar mahaifiyarta ta rasu wanda hakan yasa mahaifin ta yaci gaba da kula da ita[4]. A lagas Nancy ta tashi kuma anan tayi karatun firamare da kuma jiniya sakandari kafin daga bisani ta koma Bennin domin kaammala karatun siniya sakandari. Nancy ta samu horon karatu na sharar fage na wata shidda a ami'ar fatakol daga bisani kuma ta koma jami'ar legas inda tayi karatun difloya a bangaren abinda ake kira da ingilishi Social Art[5]

 
Nancy Isime
 
Nancy Isime

Nancy isime ta fara sana'arta ne a matsayin jaruma a shirin gidan telabishin Echoes a shekarar 2011. A lokaci guda kuma tayi da a matsayin mai labarai a gidan telabishin, tayi shire shire da aka santa dasu kamar wani shiri na na Gulma The Squeeze, technology show What's Hot, da backstage segments of MTN Project Fame season 7 [6] A shekarar 2016 Nancy maye gurbin Toke Makinwa a matsayin mai gabatarwa a daga daga cikin fitattun gidan telabishin

Fina-finan ta

gyara sashe

Nancy isime tayi fina finai da yawa amma ga wasu daga cikinsu

Manazarta

gyara sashe