Ibrahim Babangida

Shugaban ƙasan Najeriya

Ibrahim Badamasi Babangida Janar ɗin soja ne mai ritaya, kuma shahararren ɗan siyasa ne, sannan kuma tsohon shugaban ƙasa ne a Nijeriya, ya kasance a lokacinya ya kawo cigaba da dama a zamanin mulkinsa. Kuma shine shugaban ƙasar da ya ƙirƙiri jahohi masu yawa musamman ma a arewacin Nigeria.[1]

Mrs. Maryam matan Babangida

Ibrahim babangida anhaifeshi ne a ranar 17 gawatan Agusta Shekara ta alif ɗari tara da arba'in da ɗaya 1941 a garin Minna jahar Niger dake tarayyar Nigeria

Manazarta

gyara sashe
  1. Agbese, Dan (2012). Ibrahim Babangida:The Military, Power and Politics. Adonis & Abbey Publishers. pp. 19–40. ISBN 9781906704964..
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.