Godwin Nogheghase Obaseki (an haife shi a 1st ga watan Yuli, 1959 a Benin City, Nijeriya) dan'siyasa ne, kuma shine Gwamnan Jihar Edon Nigeria, maici ayanzu, yakama aiki tun a 12 ga watan November, 2016.[1][2] yakasance shine Shugaban Economic and Strategy Team ta Jihar Edo, wanda tsohon gwamna Adams Oshiomole a kaddamar dash a watan Maris shekara ta 2009.[3]

Simpleicons Interface user-outline.svg Godwin Obaseki
Governor of Edo State (en) Fassara

12 Nuwamba, 2016 -
Adams Oshiomhole (en) Fassara
Rayuwa
Cikakken suna Godwin Nogheghase Obaseki
Haihuwa Benin City, 1 ga Yuli, 1959 (61 shekaru)
ƙasa Najeriya
ƙungiyar ƙabila Edo people (en) Fassara
Harshen uwa Edo (en) Fassara
Karatu
Makaranta Pace University (en) Fassara
Columbia University (en) Fassara
Jami'ar Ibadan
Harsuna Turanci
Edo (en) Fassara
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Obaseki yayi karatu na gaba da digiri wato post graduate degrees a fannoni biyu wato Finance da International Business,[4] kuma shi Fellow ne na Chartered Institute of Stock Brokers, Nijeriya.[5]

Obaseki yarike Shugabancin manyan kamfanoni na firabet, kamar su Afrinvest.[6][7][8]

AnazarciGyara

  1. "INEC Declares Godwin Obaseki Winner Of Edo Governorship Election • Channels Television". 29 September 2016. Retrieved 29 September 2016 – via www.channelstv.com.
  2. by Tony (2016-11-12). "Obaseki promises well-being of Edo people - Vanguard News". Vanguardngr.com. Retrieved 2017-07-01.
  3. Enogholase, Gabriel (19 March 2009). "Nigeria: Oshiomhole Inaugurates Economic Team". Retrieved 29 September 2016 – via AllAfrica.
  4. "Godwin Obaseki: Executive Profile & Biography - Businessweek". bloomberg.com. Retrieved 9 September 2016.
  5. "Dorman Long Engineering".
  6. "Hayford Alile Foundation".
  7. "Board of Directors".
  8. "Godwin Obaseki: Executive Profile & Biography - Businessweek".