Mutum-mutumin Emotan
Mutum- mutumin Emotan wani gunki ne mai girman mutum wanda aka yi shi don girmama Emotan, hamshakin attajirin da ya kasance yana yin ciniki a kasuwar Oba da ke daular Benin ta tsohuwar masarautar Benin a zamanin mulkin Oba Uwaifiokun da mai girma Oba Ewuare. Oba Akenzua II ne ya kaddamar da mutum-mutumin a ranar 20 ga watan Maris 1954 kuma an ajiye shi a gaban kasuwar Oba a cikin birnin Benin .
Mutum-mutumin Emotan | ||||
---|---|---|---|---|
statue (en) da tourist attraction (en) | ||||
Bayanai | ||||
Farawa | 1954 | |||
Ƙasa | Benin | |||
Nau'in | public art (en) | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | jahar Edo |