Ambrose Folorunsho Alli (22, Satumba 1929–22, Satumba 1989) Farfesan likitancin Najeriya ne kuma wanda ya yi aiki a matsayin Babban Gwamnan Jihar Bendel ta Najeriya (yanzu jihohin Najeriya na Edo da Delta ) tsakanin 1979 zuwa 1983. Shi ne gwamnan farar hula na farko.