Victor Osimhen

dan kwallon Najeriya

Victor Osimhen (an haife shi a shekara ta 1998) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekarar 2017.

Simpleicons Interface user-outline.svg Victor Osimhen
Victor Osimhen (LOSC) (cropped).jpg
Rayuwa
Haihuwa Lagos, 29 Disamba 1998 (22 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
FC Barcelona-
Flag of Nigeria.svg  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar Najeriya2017-84
VfL Wolfsburg Logo.png  VfL Wolfsburg (en) Fassara2017-2019160
R. Charleroi S.C. (en) Fassara2018-20193620
Lille OSC (en) Fassara2019-3818
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 18
Nauyi 78 kg
Tsayi 186 cm

HOTO