Albert Legogie
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Albert Legogie 1947 - 17 Yuni 2013 ɗan siyasan Najeriya ne. Ya kasance dan majalisar dattawa mai wakiltar Edo ta Arewa.
Sanata Albert Legogie ya kasance tsohon mataimakin shugaban majalisar dattijai a rusasshiyar jamhuriya ta Uku kuma ya kasance mamba a kwamitin amintattu na jam’iyyar PDP.