Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Tarayya, Bauchi
Kwaalejin Kimiyya da Fasaha, Bauchi ɗaya daga manyan makarantu ne dake garin Bauchi, wanda ya kasance gari na hedikwatar masarautar gargajiya kana kuma babban birnin jihar Bauchi, dake Arewa maso Gabashin Najeriya.
Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Tarayya, Bauchi | |
---|---|
Bayanai | |
Suna a hukumance |
Federal Polytechnic, Bauchi |
Iri | polytechnic (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Harshen amfani | Turanci |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1979 |
fptb.edu.ng |
Tarihi.
gyara sasheAn kafa Kwalejin Fasaha ta Tarayya ta Bauchi a watan Yulin shekarata 1979, ta hanyar Dokar 33, (Decree 33). na Tarayyar Najeriya tare da wasu cibiyoyin har guda shida tare da izinin gudanar da karatu na cikakken lokaci da / ko kuma rabin lokaci akan darussan fannoni na Fasaha, Ilimin Kimiyya, Kasuwanci, Gudanarwa da sauran wasu fannonin da suka dace don buƙatar ci gaban Nijeriya. Tana nan a ƙauyen Gwallameji, hanyar Bauchi - Dass. Shugaban makarantar na yanzu shi ne Arch. Sanusi Waziri Gumau. Tsangayoyin da ke bayar da karatun da za su kai ga kyautar difloma ta kasa da babbar difloma na makarantar sun samu amincewa don gudanar da kwasa-kwasan digiri tara a shekarar 2020, da hadin gwiwar Jami'ar Abubakar Tafawa Balewa, Bauchi.
Darussa.
gyara sasheA makarantar a na koyar da waɗannan kwasa-kwasan;
- Accountancy.
- Agricultural and Environmental Engineering Technology
- Agricultural Technology.
- Animal Health and Production Technology.
- Architectural Technology.
- Banking and Finance.
- Building Technology.
- Business Administration and Management.
- Chemical Engineering Technology.
- Computer Science.
- Electrical/Electronic Engineering.
- Estate Management and Valuation.
- Food Technology.
- Hospitality Management.
- Leisure and Tourism Management.
- Mass Communication.
- Mechanical Engineering Technology.
- Office Technology and Management.
- Public Administration.
- Quantity Surveying.
- Science Laboratory Technology.
- Statistics.
- Surveying and Geo-informatics.