Kirfi karamar hukuma ce a jihar Bauchi a Najeriya, tana iyaka da jihar Gombe a gabas. Hedkwatarta tana cikin garin Cheledi (Garin CHELEDI). Layin arewa maso gabas daidai latitude da longitude ya ratsa ta karamar hukumar.[1]

Kirfi

Wuri
Map
 10°24′N 10°24′E / 10.4°N 10.4°E / 10.4; 10.4
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJihar Bauchi
Labarin ƙasa
Yawan fili 2,371 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
kirfi yadda ake dadansa

Yana da yanki 2,371 km2 da yawan jama'a 147,618 a ƙidayar 2006.[2]

Kabilar da ta fi rinjaye a yankin ita ce Hausawa . Har ila yau ana jin yaren Bure a karamar hukumar.

Lambar gidan waya na yankin ita ce 743.[3]

Manazarta

gyara sashe
  1. "State maps". Nigerian National Bureau of Statistics. Archived from the original on 2010-05-01. Retrieved 2010-05-19.
  2. Bure at Ethnologue (25th ed., 2022
  3. "Post Offices- with map of LGA"NIPOST. Archived from the original