Gargajiya wani dabi'une da ake amfani da shi a kasar Hausa my samman yan Nijeriya kuma yawan cinsu sunfi bin wan nan irin dabi'ar

Gakadan daga cikin a binda suka fi bai yana a gargajiyan ceGyara

fannin kidaGyara

  1. Kidan goge
  2. Kidan kwarya
  3. kidan garaya
  4. Kidan gurmi

fannin a abinciGyara

akwai irin su

  1. Tuwo
  2. dambu
  3. bira bisko
  4. Dan wake
  5. Waina da dai sauran su

ManazartaGyara