Arewacin Najeriya wani yanki ne da ke yankin kasar Najeriya wanda rabin dayan bangaren shi ne Kudancin Najeriya. Yankin ya samu 'yancin kansa ne daga kasar Birtaniya, sannan ana danganta yankin har da arewacin ƙasar Kamaru wanda turawan, mulkin mallaka na Ingila sukaiwa mulkin mallaka.

Arewacin Najeriya
yankin taswira
Bayanai
Farawa 1900
Ƙasa Najeriya
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
wasu mata a arewacin najeriya

A shekara ta 1967, an kasafta yankin Arewacin Najeriya zuwa yankunan Jihar Arewa maso gabas, Jihar Arewa maso yamma, Jihar Kano, Jihar Kaduna, Jihar Kwara, Jihar Benue da Jihar Plateau, Jihar Katsina, Jihar Borno, Jihar Niger ko wacce jiha da gwamnan ta.

Tarihi gyara sashe

Mutane farko gyara sashe

Tarihi yanuna cewar mutanan farko da aka fara samu a kasar sune kabilar Nok awuraren Josna a jihar Plato dake Arewa maso Gabashin kasar.

Shekaru 2,000 da suka wuce kabilar Nok sunyi suna wajen amfani da karafa domin kera wasu manyan kayayyakin kawa. garuruwan Benue da Calabar sune asalin kabilar Bantu da sukai hijira zuwa Afirka ta tsakiya da kasashen kudancin nahiyar shekaru aru-aru da suka wuce.

Arewa gyara sashe

Tarihi ya kuma nuna cewar Arewacin Najeriya a arewa masu yamma, Kano da Katsina sun kafu shekaru 1000 bayan fakuwar Annabi Isa (AS). Mafi yawan al’ummar yankin hausawa ne da fulani.[1]

Kodayake Daular Kanem-Bornu dake kusa da kogin Chadi ce ta mamaye mafi yawancin yankin Arewacin Najeriya har na tsawon shekaru dari shida, amma suma wadannan garuruwan sun kasance cibiyoyin kasuwanci ayankin tsakanin kabilar Berberna Arewacin Afirka da kuma garuruwan dake karkashin daular Kanem Borno.

Jihohi gyara sashe

Jihohin da ke a yankin Arewacin Najeriya wanda ake kira Arewacin Naija na yanzu. An kasafta yankin ne zuwa jihohi guda 19, su ne Kamar haka:

 
Jihohin Arewacin Najeriya a launin shudi

Manazarta gyara sashe


Jihohin Najeriya
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa

Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara