Isa Yuguda
Isa Yuguda (an haife shi a 15 ga watan Yuni a shekara ta 1956) ɗan siyasa ne. kuma Ministan Jiragen Sama ne daga watan Mayu a shekara ta 2003 zuwa watan Yuni a shekara ta 2005. Gwamnan jihar Bauchi ne daga watan Mayu a shekara ta 2007 zuwa watan Mayu a shekara ta 2015.
Isa Yuguda | |||||
---|---|---|---|---|---|
29 Mayu 2007 - 29 Mayu 2015 ← Adamu Mu'azu - Mohammed Abdullahi Abubakar →
Mayu 2003 - ga Yuni, 2005 ← Kema Chikwe - Babalola Borishade → | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | 15 ga Yuni, 1956 (67 shekaru) | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Ƙabila | Hausawa | ||||
Harshen uwa | Hausa | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Jami'ar Ahmadu Bello Jami'ar Jos | ||||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.