Tumatir
Tumatir ko tumatiri ko tumaturi Tomato kayan lambu ne da ake amfani da shi wajen hada kayan abinci.
Tumatir | |
---|---|
![]() | |
Scientific classification | |
Kingdom | Plantae |
Order | Solanales (en) ![]() |
Dangi | Solanaceae (en) ![]() |
Tribe | Solaneae (en) ![]() |
Genus | Solanum (en) ![]() |
jinsi | Solanum lycopersicum Linnaeus, 1753
|
General information | |
Tsatso |
tumatur da tomato juice (en) ![]() |
TarihiGyara
Tarihi ta bayyana tumaturi an daɗe ana amfani dashi a wajen abinci duk da akwai yan kunan da basa iya noma shi.
Abinda ake da tumaturiGyara
Shi dai tumaturi gaba ɗaya ana amfani da shi ne wajen abinci walau ɗanyen shi ko kuma busasshen shi. [1]