Yarukan kudancin Bauchi
(an turo daga South Bauchi languages)
Harsunan Kudancin Bauchi (wanda ake kira B.3 West Chadic ko kuma Barawa ) reshe ne na harsunan Chadic ta yamma da ake magana dasu a jihar Bauchi dakuma jihar Filato a Najeriya. Kiyoshi Shimizu ya gudanar da wani gagarumin bincike na lexical na harsunan Bauchi ta Kudu daga shekarar 1974 zuwa 1975. [2] Wani bincike na farko shi ne na Gowers (1907), wanda ya ƙunshi harsuna 42 na Bauchi.[3] Harshen ya rabu izuwa Shimizu (1978) da kuma Blench (2021).
Yarukan kudancin Bauchi | |
---|---|
Linguistic classification |
|
Glottolog | west2800[1] |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). http://glottolog.org/resource/languoid/id/west2800
|chapterurl=
missing title (help). Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History. - ↑ Shimizu, Kiyoshi. 1978. The Southern Bauchi group of Chadic languages: a survey report. (Africana Marburgensia: Sonderheft, 2.) Marburg/Lahn: Africana Marburgensia. 48pp.
- ↑ Gowers, W.F. 1907. Forty-two vocabularies of languages spoken in Bauchi Province, N. Nigeria. Ms. 77pp.
3. https://www.academia.edu/41053957/Map_of_South_Bauchi_languages