Nnewi (lafazi: /n-newi/) birni ne, da ke a jihar Anambra, a ƙasar Najeriya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2006, jimilar mutane 391,227 ne.

Nnewi


Wuri
Map
 6°01′N 6°55′E / 6.02°N 6.92°E / 6.02; 6.92
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaAnambra
Labarin ƙasa
Sun raba iyaka da
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 435101
Kasancewa a yanki na lokaci
Cocin Cletus Catholic
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Bikin gargajiya, a Nnewi

Manazarta

gyara sashe