Ufuma

Gari da ke a ƙaramar hukumar Orumba ta Arewa, Jihar Anambra

Ufumaland ( Ana Uvume ) na ɗaya daga cikin manyan garuruwa 16 da suka ƙunshi yankin siyasa mai suna Orumba North ƙaramar hukumar Orumba a jihar Anambra, Najeriya .[ana buƙatar hujja] Ufuma na a 6° 5' 0" Arewa, 7° 11' 0" Gabas. Haka-zalika garin Ufuma na da manyan Al'umma guda uku, Umuehi, Umunebonato, da sauransu. Kowace al'umma tana da ƙauyuka uku. A Ufuma akwai Makarantu daban-daban kamar Federal Polytechnic da ke Garin Oko Town da Ufuma Study Centre da ke Ozegu.

Ufuma

Wuri
Yawan mutane
Harshen gwamnati Turanci
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe