Owerre Ezukala
Owerre Ezukala birni ne da ke ƙaramar hukumar Orumba ta Kudu na Jihar Anambra, a Nijeriya. Tana da kauyuka takwas: Ihie, Isiafor, Iyiafor, Lete, Mkputu, Ogwuada, Okpoghota, da Okpu. Garin shine wurin da kogon Ogbaukwu yake, wani dutsen farar ƙasa da ke hade da magudanan ruwa. Sarkin gargajiya na al’ummar shine Igwe Thomas Ogbonnaya yayin da shugaban kungiyar cigaban Owerre -Ezukala shine Barista Sir. Anayo Emejue. [1]
Owerre Ezukala | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Onuchukwu, Beatrice, "Ogbaukwu Cave ready to become UNESCO’s world heritage site", The Daily Trust, June 2, 2013