Abatete Gari ne a Jihar Anambra a Najeriya.[1] Abatete ya yi iyaka da garuruwan; Uke, Ogidi, Abacha, Oraukwu, Alor, Ideani, Nimo, Eziowelle, Umuoji. Garin na cikin ƙaramar hukumar Idemili ta Arewa a jihar Anambra. Garin ya ƙunshi ƙauyuka huɗu ne : Agbaja, Nsukwu, Ogbu and Odida. Mutanen garin na ɗaya daga cikin al'ummar Gabashin Najeriya masu magana da harshen Igbo. Abatete, kamar yawancin al'ummomin Igbo, suna da kyawawan al'adun gargajiya. [2]

Abatete

Wuri
Map
 6°07′26″N 6°55′35″E / 6.123933°N 6.926281°E / 6.123933; 6.926281
Yawan mutane
Harshen gwamnati Turanci
Labarin ƙasa
Sun raba iyaka da
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
abatete sakiyan garin
hoton abatete

Manazarta gyara sashe

  1. "Abatete | Nigeria Facts". nigeriafacts.net. Archived from the original on 2021-05-24. Retrieved 2021-05-24.
  2. "Abatete is a village in Anambra State in Nigeria. Abatete is". ww.en.freejournal.info (in Turanci). Archived from the original on 2021-05-24. Retrieved 2021-05-24.