Manja
Manja wani mai ne wanda Kuma ake samun shi daga bishiyan kwa-kwa amma fa ita bishiyar kwa-kwar kala-kala ce, akwai ta ci da ta manja, to anan kwakwa manja muke magana. Manja shima abune mai amfani a cikin jikin dan Adam[1]


Magani gyara sashe
Yana maganin cutuka iri-iri. Ana kuma yin miya da manja, da girka shinkafa mafi akasarin. ana yawan yin girki da manja, anfi yin amfani da manja a miya musamman da miyar kubewa Miya’s kuka. Galibi ana samun manja ne a kudancin Najeriya dan canne suke da bishiyoyin kwa-kwa da yawa.[2]