Achina, Anambra

Gari a Jihar Anambra

Achina gari ne, da ke cikin ƙaramar hukumar Aguata a Jihar Anambra, a Nijeriya. Garin na da ƙauyuka biyu, umueleke da umueziyi. Achina ya yi mararraba da garuruwan; Akpo, Umuchu, Ogboji, Uga.

Achina, Anambra

Wuri
Map
 5°57′N 7°07′E / 5.95°N 7.12°E / 5.95; 7.12
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaAnambra
Yawan mutane
Harshen gwamnati Harshen Ibo

Mazaunan garin ƴan ƙabilar Igbo ne.

Yanayi gyara sashe

Achina na da nau'ikan yanayi guda biyu, kuma sune yanayin damuna da rani.[1]

5°57′0″N 7°7′0″E / 5.95000°N 7.11667°E / 5.95000; 7.11667

Manazarta gyara sashe

  1. "Achina, Anambra, Nigeria Climate".