Onitsha
Onitsha birni ne, da ke a jihar Anambra, a ƙasar Najeriya. Bisa ga kimanta a shekarar dubu biyu da goma sha bakwai 2017, jimilar mutane miliyon ɗaya da dubu dari uku ne ke rayuwa a wajen.[1] Ƴan asalin Onitsha Igbo ne kuma suna jin yaren Igbo. Ana kiran mutanen Onitsha da Ndi Onicha.
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
Ọ̀nị̀chà Mmílí (ig) | |||||
![]() | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | ||||
Jihohin Najeriya | Jahar Anambra | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,483,000 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 40,978.17 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 36.19 km² | ||||
Altitude (en) ![]() | 65.02 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1550 | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 430... | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 046 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | imeobionitsha.org |

