Wikipedia:Decolonise the Internet Project
Decolonise the Internet Project
Gabatarwa
gyara sasheGoethe-Institut hukumar raya ala'adu ce ta ƙasar Jamus da take aiki a sassa daban-daban na duniya domin bunƙasa al'amurran koyon Jamusanci da musayar al'adun alummomi.
Wikimedia User Group Nigeria gidauniya dake da alaka da babbar Gidauniyar Wikimedia Foundation Inc dake Amurka. Kuma tare da Hausa Wikimedians User group suna kokarin haɓbaka alamurran wayar da kai tare da nusar da samar da ilimi kyauta kuma cikin sauki ga kowane dan adam a Arewacin Nijeriya dama Nijeriya gaba daya.
Project
gyara sasheA farkon kankamar Yanar gizo ta zama hanya mai sauƙi da kuma muhimmanci a wurin yaɗa alamurran dimukradiyya da kuma adalci ga alumma. A shekara t a 2020, a yayin da ake cikin wani yanayi na annobar duniya, har yanzu amma akwai wasu matsalolin Ƴan Adam da an kasa shawo kansu, kamar su wariyar launin fata. Lokaci yayi da za ayi tambayar: shin wane labarai ne suka mamaye yanar gizo kuma suwa ye ke bada su?.
Training na Wikipedia
gyara sasheTare da tallafin hukumar Goethe-Institut zamau shirya kwarya-kwaryan taron koyarwa na gyaran Wikipedia domin inganta tare da Ƙirkiro sabbin muƘaloli a kan fitattun matan da babu tarihinsu a Wikipedia. Nazarce-nazarce sun nuna cewa kaso mafi yawa na muƙaloli dake a Wikipedia ana rubuta sune daga tarayyar Turai ko Amurka, sannan wand ma ake rubutawa daga Afrika, yawancinsu maza ne ke rubuta su.
Muna so mu habaka wannan domin matan Afrika suma suyi amfani da wannan dama domin bada gudummawarsu a wajen gina wanna kundin ilimi na Wikipedia da ba'a taba yin kamarsa ba a tarihi. Muna fatan wannan ya nusar da mutanenmu domin a samun karin mukaloli da inganta wanda ke akwai a kan yarurrukanmu, matan Afrika dama Afrika din baki daya.
In kana so ka koyi, gyaran Wikipedia da kirkiran mukaloli wannan dama taka ce. Abun da ake bukata kawai shine kasamu computer ko waya tare da hanyar hawa yanzar gizo mai karfi.
Ana yin training din ne a online. Kuma an fara a October daga ranar Litinin zuwa Juma'a, awa biyu kowace rana.
Wasu muƙaloli da ake neman su
gyara sasheAkwai kimananin sunaye 470 da aka tattaro akan mata fitattu wanda babau tarihin su anan Hausa Wikipedia. Kowace daga cikin su ana fatan a kirkiri cikakken tarihinta wataran. Ga guda 100 daga ckinsus.
- Abibatu Mogaji
- Abidemi Sanusi
- Abimola Emmanuella Fashola
- Abiola Babatope
- Adijat Ayuba
- Aduke Alakija
- Adunni Oluwole
- Aisha Abubakar
- Aisha Ahmad
- Aisha Bello Matawalle
- Aisha Dan Kano
- Aisha Ismail
- Aisha Mohammed
- Aisha Pamela Sadauki
- Aisha Tsamiya
- Aishatu Dahiru Ahmed
- Aishatu Jibril Dukku
- Aishatu Madawaki
- Alash'le Grace Abimku
- Alex Lopez (actress)
- Ali Zainab Nielsen
- Alimotu Pelewura
- Aloma Mariam Mukhtar
- Amal Hassan
- Amina Augie
- Amina Bello
- Amina Elizabeth Yakowa
- Amina Garba
- Amina Lawal
- Amina Mustapha
- Amina Salihu
- Amina Titi Atiku-Abubakar
- Anna Darius Ishaku
- Asabe Madaki
- Asabe Vilita Bashir
- Asia Ahmed el-Rufai
- Asma'u Mohammed Makarfi
- Audrey Ajose
- Ayisha Osori
- Balaraba Ramat Yakubu
- Balkisu Musa
- Basirat Nahibi
- Besty Obaseki
- Betty Apiafi
- Bianca Odumegwu-Ojukwu
- Bilikiss Adebiyi Abiola
- Bilkisu Ahmad Funtua
- Bilkisu M. Kabir
- Bilkisu Shema
- Bilkisu Useni
- Bilkisu Wada Shema
- Bilkisu Yusuf
- Binta Ayo Mogaji
- Binta Bello
- Binta Kofar Soro
- Binta Masi Garba
- Blessing Liman
- Carmen McCain
- Catherine Obianuju Acholonu
- Chelsea Eze
- Chinyere Kalu
- Clara Bata Ogunbiyi
- Clara Chibuzor Chime
- Clara Oshiomole
- Deborah Ajakaiye
- Dijangala
- Ebun Oyagbola
- Ekaette Unoma Akpabio
- Erelu Bisi Adeleye Fayemi
- Fadila Mohamed
- Fakriyya Hashim
- Falmata Umara Zulum
- Farida Adamu
- Farida Yahaya
- Fati Abubakar
- Fati Baroroji
- Fati K K
- Fati Ladan
- Fati Lami Abubakar
- Fati Shu'uma
- Fati Washa
- Fatima Abdullah
- Fatima Babakura
- Fatima Bashir
- Fatima Batul Mukhtar
- Fatima Muhammad
- Fatima Ramalan Yero
- Fatima Shema
- Fatimah Tuggar
- Fatimat Olufunke Raji-Rasaki
- Fatimat Raji Rasaki
- Fauziya D Suleiman
- Flora Azikiwe
- Florence Ajimobi
- Florence Ita Giwa
- Florence Ozor
- Folake Olunloyo
- Gbemisola Ruqayyah Saraki
- Grace Alele-Williams
- Rukayyah Umar Santa
101 - 200
gyara sasheGa wani kashi 100
- Mary Onyali-Omagbemi
- Maryam Abacha
- Maryam Abdullahi
- Maryam Babangida
- Maryam Booth
- Maryam Bukar Ibrahim
- Maryam Chiroma
- Maryam Fantimoti
- Maryam Haruna Ibrahim
- Maryam Laushi
- Maryam Magarya
- Maryam Malika
- Matilda Kerry
- Maymunah Kadiri
- Mercy Abang
- Mercy Nku
- Mercy Odochi Orji
- Modupe Oshikoya
- Monsurat Sunmonu
- Muizat Ajoke Odumosu
- Mulikat Adeola Akande
- Muma Gee
- Murja Baba
- Nafisa Yuguda
- Naja'atu Bala Muhammad
- Nana Abdullahi
- Nana Asama’u
- Nana Kashim Shettima
- Natasha Akpoti
- Nelly Uchendu
- Nenadi Usman
- Rabi Saulawa
- Rachael Dickson
- Rahila Cudjoe
- Rahma Hassan
- Ramatu Tijjani Aliyu
- Ummah Shehu
- Ummi Gaidam
- Ummi Garba el-Rufai
- Ummi Ibrahim (Zee zee)
- Uwani Musa Abba Aji
- Vera Okolo
- Victoria Aguiyi-Ironsi
- Vivian Chukwuemeka
- Wunmi Mosaku
- Yemisi Dooshima Suswam
- Yetunde Teriba
- Zainab Abdulkadir Kure
- Zainab Ahmed
- Zainab Aliyu
- Zainab Ashadu
- Zainab Booth
- Zainab Bulkachuwa
- Zainab Ibrahim Kuchi
- Zainab Maina
- Zainab Nyako
- Zainab Usman Dakingari
- Zarah Usman Muhammad
- Zaynab Alkali
- Sa'adatu Kande Balarabe
- Sade Adu
- Sadiya Ahmad
- Sadiya Gyale
- Safinatu Buhari
- Safiya Hussaini
- Safiya Ismaila Yero
- Safiya Musa
- Saidat Adegoke
- Saima Muhammad
- Salamatu Hussaini Suleiman
- Salamatu Rabiu Musa
- Salamatu Umar Tanko
- Salawa Abeni
- Salissou Hassan Latifa
- Salma Philips
- Sarah Jibril
- Sarah Ladipo Manyika
- Sarah Michael
- Sarah Nnadzwa Jibril
- Saratu Gidado
- Saudatu Bungudu
- Saudatu Usman Bungudu
- SefiAtta
- Semira Adamu
- Sharifat Aregbesola
- Sheila RoliUduaghan
- Stella Oduah
- Magajiya Danbatta
- Maimuna Beli
- Maimuna Gwarzo
- Maimunat Adaji
- Mama Ekundayo
- Mansura Isah
- Hadiza Nuhu
- Hadiza Zakari
- Hafsat Abdulwaheed
- Hafsat Abdulwahid Ahmad
- Hafsat Abiola
- Hafsat Mohammed Baba
- Hafsat Umar Ganduje
201 - 300
gyara sashe- Fatima Azeez
- Fatima Babakura
- Fatima Bashir
- Fatima Batul Mukhtar
- Fatima Muhammad
- Fatima Ramalan Yero
- Fatima Shema
- Fatima Yusuf
- Jummai Muazu Babangida
- Jumoke Akindele
- Kande BaLarabe
- Kande Hamza Kachalla
- Kemi Adeosun
- Khadijah Abdullahi-Iya
- Khairat Abdulrazaq-Gwadabe
- Khuraira Musa
- Kudirat Kekere-Ekun
- Ladidi Tubeless
- Laila Dogonyaro
- Lami Ahmad Umar Fintiri
- Lami Philips
- Lami Tumaka
- Laraba Gambo Abdullahi
- Lawretta Ozoh
- LoLa Shoneyin
- Mabel Segun
- Magajiya Danbatta
- Maimuna Beli
- Maimuna Gwarzo
- Maimunat Adaji
- Mama Ekundayo
- Mansura Isah
- Margaret Ekpo
- Margaret Etim
- Margaret Peter Obi
- Margaret Shonekan
- Maria Braimoh
- Maria Oyeyinkalaos
- Maria Usifo
- Maria Zukogi
- Mariam Masha
- Mariam Sude
- Mariam Usman
- Mariam Yalwaji Katagum
- Marion Barron
- Mariya Tambuwal
- Olaoluwa Abagun
- Hairat Balogun
- Hajara Usman
- Halima Murtala Nyako
- Halima Tayo Alao
- Hannatu Bashir
- Hannatu Sani
- Hauwa Abiodun Yuguda
- Hauwa Ali
- Hauwa Ali Dodo
- Hauwa Aliyu Musa
- Hauwa Ibrahim
- Hauwa Maina
- Hauwa Shafii Nuhu
- Hauwa Suntai
- Hauwa Waraka
- Helen Esuene
- Helen Oyeyemi
- Helen Ukaonu
- Ifeoma Iheanacho
- Blessing Okagbare
- Bola Agbaje
- Bola Odeleke
- Bolaji Odofin
- Bose Kaffo
- Buchi Emecheta
- Bukola Abogunloko
- Carmen McCain
- Catherine Obianuju Acholonu
- Cecilia Ibru
- Charity Opara
- Chelsea Eze
- Folake Solanke
- Linda Osifo
- Sarah Reng Ochekpe
- Kate Omenugha
- Funmilayo Olayinka
- Rose Okoji Oko
- Patrica Ndogu
- Elizabeth Adekogbe
- Dolapo Osinbajo
- Asi Archibong-Arikpo
- Hadiza Isma
- Abi Olajuwon
- Abiola Bashorun
- Adaobi Tricia Nwaubani
- Adaora Lily Ulasi
- Becky Umeh
- Intisar Bashir Kurfi
- Jalima Ladi Wada
- Jamila Umar Nagudu
- Mary Odili
- Uchechi Sunday
- Lateefah Durosinmi
- Rahma Abdulmajid
- Jaafar Jaafar
- Cikakkun sunayen suna a shafin Decolonise the Internet/Hausa Wikipedia List a MetaWiki.