Lawretta Ozoh (an haife ta a 5 ga Satumbar 1990) ƴar wasan tsere ce a Nijeriya wanda ta ƙware a wasan tsere[1]

Lawretta Ozoh
Rayuwa
Haihuwa Lagos, 5 Satumba 1990 (33 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle da dan tsere mai dogon zango
Athletics
Sport disciplines 100 metres (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Ozoh ta ci lambar azurfa a tseren mita 200 kuma ya kasance memba na lambar zinare da ta lashe gasar zakarun Najeriyar mita 4 x 100 a gasar zakarun Afirka a Gasar guje guje ta 2012.[2]

Haramtaccen abu gyara sashe

A cikin 2012 an samu Ozoh la ta'ammali da miyagun ƙwayoyi kuma daga baya aka dakatar da ita daga wasanni na tsawon shekara biyu.

Manazarta gyara sashe

  1. "Athlete profile for Lawretta Ozoh". International Association of Athletics Federations. Retrieved 29 July 2014.
  2. "Nigerian athletes' rough road to victory in Porto Novo". The Daily Independent (Lagos). 1 July 2012. Archived from the original on 9 August 2014. Retrieved 29 July 2014.