Adijat Ayuba (An haife ta ranar 11 ga watan Oktoba shekara ta alif dari tara da tamanin da uku 1983) yar wasan caskale ce ta kasar Najeriya wanda ta fafata a yudo. Ta lashe lambar azurfa a wasanin Pan African Games na 2007, da kuma lambar tagulla a gasar 2010 ta Judo ta Afirka.[1][2]

Adijat Ayuba
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 11 Oktoba 1983 (41 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara

Adijat Ayuba tayi nasarar mallakar a wasan women's 78 kg, a wasannin Afirka na shekarar 2007 a Algeir, Aljeriya.

Manazarta

gyara sashe