Helen Ukaonu (An haife ta 17 May 1991, Abuja ) ne a Nijeriya yar wasan kwallon kafa ne a nigeria.

Helen Ukaonu
Rayuwa
Haihuwa Abuja, 17 Mayu 1991 (32 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Delta Queens (en) Fassara2010-2010
  Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya2010-
Sunnanå SK (en) Fassara2011-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 1.72 m

Bayan yanayi hudu a Sunnanå SK, ba a sabunta kwantiragin Ukaona a watan Disamba na 2014[1]

Manazarta gyara sashe

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2014-12-13. Retrieved 2020-11-10.

Hanyoyin haɗin waje gyara sashe

Mutane mazauna ko yan asalin Najeriya