Yanar gizo
Intanet ko Yanar gizo: Ta kuma kasan e wani irin tsari ne na harhade-harhaden na'u'oin duniya a bisa bangare guda domin sadar da junansu a bisa dogon zango ba tare da hadakar waya a tsakani ba (wireless). Biliyoyin na'urorin computa ne ke jone da juna a babban turken internet a duniya.
Yanar gizo | |
---|---|
IP network (en) , computer network (en) , invention (en) da fictional location (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | telecommunications network (en) |
Farawa | 29 Oktoba 1969 |
Suna saboda | internetworking (en) |
Wanda yake bi | Bildschirmtext (en) |
Karatun ta | communication studies (en) , media studies (en) da interaction science (en) |
Mai ganowa ko mai ƙirƙira | Vint Cerf (en) da Bob Kahn (en) |
Tarihin maudu'i | history of the Internet (en) |
Gudanarwan | internaut (en) |
Amfani wajen | internaut (en) |
Uses (en) | Internet Protocol (en) |
Complies with (en) | Internet Protocol (en) |
Tasirin intanet
gyara sasheTasirin intanet kan rayuwar Yan'adam dai fasaha ce da wasu masana ke cewa ta sauya fasalin yadda ake gudanar al'amuran rayuwa a duniya gaba daya, har ta kai wasu na cewa sun fara mantawa da ko yaya rayuwa take kafin zuwan Intanet.[1]