Amina Bello ko Amina Oyiza Bello, (An haifeta a watan Afrilu, 1978). Ta kasance lauya ce, mai son taimakon jama'a, kuma mata ta farko ga Yahaya Bello, Gwamnan Jihar Kogi [1]. Ita ce shugabar kungiyar Fairplus International, wacce ta kafa gidauniyar Hayat, 'yar kasuwa, kuma mai bada agaji.[2][3]

Ita ce diya ta biyu a chikin yara takwas.

Amina tayi karatu a jami'ar Obafemi Awolowo dake ƙasar Nigeria. inda ta karanchi lauya a ƙarshe ta samu digiri na LLB[4].

Karatu gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. "I was mocked, stigmatised for having a cerebral palsy child —Amina Bello, Kogi First lady". Vanguard News. 16 February 2017. Retrieved 23 February 2022.
  2. "My Hayat story". Archived from the original on 13 November 2017.
  3. ""I was advised to inject my son with a lethal substance to end the shame" – Kogi First Lady, Amina Oyiza Bello Speaks on Cerebral Palsy". Motherhood In-Style Magazine. 10 February 2017. Retrieved 13 November 2017.
  4. "Barrister Amina Oyiza Yahaya Bello : Passionately making a difference". Chiomah's Blog. 16 March 2017. Retrieved 17 December 2017.